Dan majalisar wakilai mai wakiltar mazabar Bichi ta tarayya, Hon. Abubakar Kabir Abubakar, wanda aka fi sani da Abba Bichi, ya zama dan takarar jam’iyyar...
Jam’iyyar NDC ta ayyana cewa tikitin takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar a zaɓen 2027 zai koma yankin Kudancin Najeriya domin wa’adi guda na shekaru huɗu....
Ana sa ran gwamnan Bauchi State, Bala Mohammed, zai sauya sheka daga PDP zuwa jam’iyyar APC a ranar Talata bayan tattaunawa da shugabannin jam’iyyar inji...
Sanatoci hudu sun fice daga jam’iyyar PDP inda suka koma jam’iyyar APC, mai mulki. A yayin zaman majalisar dattawa, shugaban majalisar, Godswill Akpabio, ya karanta...