Ƴansanda sun rufe hanyoyin zuwa wajen taron amincewa da Jonathan a matsayin dan takarar PDP
Jami’an ‘yansanda sun kulle hanyoyin da ke kaiwa cibiyar taron musamman da wani bangare na jam’iyyar PDP ke shirin gudanarwa domin amincewa da tsohon shugaban...
