Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya raba tallafin kuɗin karatu ga ‘ya’ya mata 8,225 daga kananan hukumomi 14 na jihar. Wata sanarwa da mai magana...
Tsohon shugaban Najeriya, Olusegun Obasanjo ya kaddamar da ayyukan da gwamnatin Dauda Lawal ta gudanar a jihar Zamfara. Ayyukan sun hada sabinta asibitin Yariman Bakura...
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal ya yabawa dan majalisar tarayyar na jihar Hon. Kabiru Amadu ‘Mai Palace,’ kan tallafin motoci da taraktoci guda 100. Wata...
Gwamna Dauda Lawal na jihar Zamfara ya kaddamar da aikin sabunta makarantar gwamnatin ’yan mata ta Larabci (GGAS) dake babban birnin jihar, Gusau. Wata sanarwa...
Tsohon Sufeto Janar na ’Yan Sanda, Mohammed Adamu, ya ziyarci tsohon gwamnan jihar Nasarawa, Sanata Umaru Tanko Al-makura dan jajanta masa kan rasuwar surikinsa, Alhaji...
Gwamantin Zamfara karkashin jangorancin Gwamna Dauda Lawal da kamfanin Oracle sun tattaba hanun kan bunkasa ilimin na’ura mai kwakwalwa a jihar. Wata snarwa da mai...