Jam’iyyar APC reshen jihar Gombe ta jaddada cewa tsohon Ministan Sadarwa da Tattalin Arziki na zamani, Farfesa Ali Pantami, har yanzu mamba ne na jam’iyyar,...
Tsohon ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa na jam’iyyar Labour Party a zaɓen 2023, Yusuf Datti Baba-Ahmed, ya bayyana cewa tausayi da ya ji wa Peter...
Jami’an ‘yansanda sun kulle hanyoyin da ke kaiwa cibiyar taron musamman da wani bangare na jam’iyyar PDP ke shirin gudanarwa domin amincewa da tsohon shugaban...
Tsohon gwamnan jihar Rivers kuma tsohon ministan sufuri, Rotimi Amaechi, ya yi watsi da sakamakon zaɓen fidda gwani na shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC, yana...
Ɗan majalisar dokokin jihar Kano mai wakiltar mazaɓar Gwale, Abdulmajid Mai Rigar Fata, ya fice daga jam’iyyar APC zuwa jam’iyyar Nigeria Democratic Congress (NDC). Tsohon...
Ɗan majalisar tarayya mai wakiltar mazabar Rano, Kibiya da Bunkure, Alhassan Rurum ya bayyana cewa an sha ta layi tsakanin sa da Sanata mai wakiltar...