Gwamnatin Jihar Katsina ta ce dakarun rundunar sojin saman Najeriya (NAF) sun lalata mafakar babban shugaban ƴan bindiga, Babaro, da ke Dutsen Pauwa a ƙaramar...
Gwamnatin Jihar Sakkwato ta tabbatar da mutuwar fasinjoji huɗu a wani hatsarin kwale-kwale a ƙauyen Kojiyo da ke Ƙaramar hukumar Goronyo. Lamarin ya faru ne...
Hukumar Hisbah ta Jihar Yobe, ta kama mutane 84 bisa zargin aikata karuwanci da baɗala a Ƙaramar Hukumar Bursari. Shugaban hukumar, Dakta Yahuza Hamza, ya...
Maigirma Dan Majalissar Tarayya mai wakiltar Bichi kuma shugaban kwamatin kasafi na Majalissar Tarayya, Hon. (Dr.) Abubakar Kabir Bichi (FoE) ya biyawa dalibai masu karatun...
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana jimaminsa ga al’ummar jihar bisa rasuwar Mai Martaba Sarkin Gusau, Dr. Ibrahim Bello. Sarkin ya rasu ne ya...
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya raba tallafin kuɗin karatu ga ‘ya’ya mata 8,225 daga kananan hukumomi 14 na jihar. Wata sanarwa da mai magana...