Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya amince da naɗa Sarkin Gaya, Mai Martaba Alhaji Dakta Aliyu Ibrahim Abdulkadir, a matsayin Amirul Hajj na...
Jam’iyyar NDC ta ayyana cewa tikitin takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar a zaɓen 2027 zai koma yankin Kudancin Najeriya domin wa’adi guda na shekaru huɗu....
Ɗan majalisar dokokin jihar Borno mai wakiltar mazabar Magumeri, Audu Mustapha Ganga, ya roƙi al’ummarsa da su amince da sake tsayawa takara karo na biyar....
Wanda ya kafa jam’iyyar NNPP, Dr Boniface Aniebonam, ya bayyana cewa jam’iyyar za ta yi amfani da tsarin sasanci (consensus) wajen zaɓen ‘yan takararta a...
Akalla ‘yan majalisar wakilai 17 sun fice daga jam’iyyar ADC zuwa sabuwar jam’iyyar NDC, lamarin da aka sanar a zauren majalisar yayin zaman yau Talata....