Shugaba Bola Ahmed Tinubu zai kai ziyarar aiki birnin Malabo na kasar Equatorial Guinea, a ranar Laraba. Fadar Shugaban Kasa ta ce a yayin ziyarar aiki...
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya sa hannu kan dokar kara albashin alkalai da ninki uku. Mashawarcin Shugaban Kasa kan Harokin Majalisa Basheer Lado, ya bayyana cewa...
Mutane sun koma tona gidajen tururuwa ko za su samu abinci, saboda tsananin yunwa a wasu yankunan Jihar Borno. Ma’aikaciyar wata kungiyar agaji da ke...