Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Namadi Sambo, ya musanta jita-jitar ficewa daga jam’iyyar PDP zuwa APC. A wata sanarwa daga mai ba shi shawara kan harkokin...
Tsohon shugaban Najeriya, Olusegun Obasanjo ya kaddamar da ayyukan da gwamnatin Dauda Lawal ta gudanar a jihar Zamfara. Ayyukan sun hada sabinta asibitin Yariman Bakura...
Hukumar gudanarwar matatar man ƙasar Isra’ila da ke yankin Haifa ta sanar cewa matatar ta dakatar da ayyukanta ɗungurungum bayan harin da Iran ta kai...